Innalillahi 😭
Yadda ƙabarurrukan al'umma dake kwance a makabartar Al-Bashir dake unguwar Tudun Murtala yankin ƙaramar hukumar Nassarawa a jihar Kano ke ciki, bayan ruwan saman da aka tafka yau Laraba a Kano.
Al'ummar yankin sun buƙaci taimakon ɗaiɗaiku da hukumomi kan wannan al'amari na ruftawar kaburburan bayin Allah musulm koda da tifofin ƙasar da za'ayi ciko da ita ne.
Jama'a ga aikin Allah ya samu.🙏
Related Post
Yadda Aka gudanar da taron addu'o'i ga tsohon shugaban Najeriya,...
Yadda Aka gudanar da taron addu'o'i ga tsohon shugaban Najeriya, marigayi Muhammadu Buhari a taron majalisar zartaswa a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja.
Shugaba Bola Tinubu ne ya jagoranci taron addu'o'in kuma taron ya samu halarcin iyalan marigayin da ministoci da sauran manyan ‘yan siyasa a Najeriya.