LABARI MAI FARANTA ZUCIYAR MUSULMAI



LABARI MAI FARANTA ZUCIYAR MUSULMAI 

Babban Malamin Musulunci Sheikh Professor Ibrahim Maqari ya samu lasisin bude Makarantar Jami'ah na mata zalla daga Gwamnatin tarayya mai suna Tazkiyah University Kaduna 

Wannan yana daga cikin labari mafi farin ciki da na samu a cikin wannan shekara, Sheikh Maqari ya share wa Musulmi hawayen da ya jima yana zuba a kumatunsu

Nan gaba duk wani Musulmi zai ji dadin tura 'yarsa wannan jami'ah ba tare da fargaban za'a lalata mata tarbiyya ba saboda kasancewarta jami'ah ta mata zalla da aka tsarata akan tarbiyya na Musulunci 

Duniyar Musulunci tana alfahari da irin wannan babban abin alheri da Sheikh Maqari ya kawo mana, Wallahi kaunarsa ta karu sosai a cikin zuciyana

Da yawan wasu Malamai sun samu damar da zasuyi haka amma basuyi ba, hakika Sheikh Maqari ya ciri tuta 

Allah Ka saka masa da mafificin alheri anan duniya da kuma lahirašŸ™





Related Post 



Yadda Aka gudanar da taron addu'o'i ga tsohon shugaban Najeriya, marigayi Muhammadu Buhari a taron majalisar zartaswa a fadar shugaban ʙasa da ke Abuja.

Shugaba Bola Tinubu ne ya jagoranci taron addu'o'in kuma taron ya samu halarcin iyalan marigayin da ministoci da sauran manyan ‘yan siyasa a Najeriya. 

Allah ubangiji yayi masa rahama 🤲

Kalli Bidiyon šŸ‘‡ 










Post a Comment

Previous Post Next Post