K|SAN RAI AKAN WAYA😓
Wannan Off!cer ne a rundinar Sojin ruwa Nigeria, sunansa Lieutenant Commander M. Buba, wani dan d@ba a jihar Kaduna ya masa ki$an g!lla a yunkurin da yayi na kwæce wayarsa
Abinda ya faru shine Sojan ya zo course ne a Armed Forces and Command Staff College (AFCSC) dake Jaji a jihar Kaduna, yana tafiya a mota sai tayar motarsa tayi faci, ya tsaya yana gyarawa sai b@rawon yazo, ya bukaci karban wayansa ya hana, shine sai barawon ya z@ro wuka ya bürma masa a saitin kahon zuciyarsa!
Amma kafin b@rawon ya gudu an kawo dauki shima aka masa mummunan ki$an gi||a, ba'a barshi ya gudu ba ya hadu da sakamako tun anan duniya👌
Hoto na farko Sojan ne lokacin yana raye, hoto na biyu bayan an masa ki$an gi||a akan wayarsa, hoto na uku b@rawon wayar ne shima aka dagargaza k@nsa da dutse, na rufe saboda Facebook basa bari a saka irin hoton!
Wannan Matashin Ofisan Soji ya mutu akan kokarin kare dukiyarsa!
Jama'a m@sifu sun yi ywa a wannan zamanin namu, a cigaba da yin addu'ah na neman tsarin Allah a duk lokacin da za'a fita, bamu da wata garkuwa imba addu'ah ba!
Allah Ya karemu daga sharrin macuta azzalumai🤲