Masu kw@cen waya sun k*she shi har lahira...

 

Innalilahi wa inna ilahi raji'uun 😥 

KALUBALEN MU GOMBAWA.

Masu kw@cen waya sun k*she shi har lahira!

Masu kw@cen waya sun k*she Alhaji Amadu Ali Kasiran har a cikin daren jiya ƙira ga gomnatin jihar Gombe da hukumomin tsaro su tashi tsaye domin maganche wannan ta'@ddánchi a jihar Gombe.

Al'umma sun shaidi Alhaji Amadu Ali Kasiran mutumen kirki ne mai son addini.

"Don Allah 'yan uwa ku sa shi cikin Addu'a"🙏

Ubangiji Allah ya gafarta masa, in tamu tazo Allah yasa mu cika da Imani 🤲 

Aminu Muhammad ✍️



Related Post 








Post a Comment

Previous Post Next Post