Innalillahi Wa'inna ilaihi Raji'un:
Jarumi Adam A. Zango Yayi H@ɗarin Mota Akan Hanyar Kano Daga Kaduna,
Daga Abubakar Shehu Dokoki
Yàdda Fitaccen Jarumin Masana'antar shirya Fina-finai ta Kannywood Adam A. Zango, ya gamu da h@ɗarin mota akan hanyarsu daga Kaduna Zuwa Kano, wanda hakan ya tada h@nkalin dayawa daga cikin Masoyansa, dakuma mabiyan Jarumin.
Bayyanar saƙon nuna godiya daga Adam A. Zango bisa addu'o'i da ake masa da kuma fatan alkairi, kamar yadda ya bayyana a shafinsa na Facebook, hakan ya sanyaya zuciyar da yawa daga cikin masoya Jarumin.👏






