Manyan Sojøjin da Kasar |ran Ta Rasa a daren jiya daga h@rin Isr@'la...



🚨Isra’ila ta kai hari babba kan Iran, inda ta ce ta nufi cibiyoyin nukiliya, manyan hafsoshin soja da masana. An kashe wasu manyan jami’an Iran ciki har da shugabannin soja da masana kimiyya.

A martani, Iran ta harba jirage marasa matuki fiye da 100 zuwa Isra’ila, tana barazanar ramuwar gayya mai tsanani.

Firayim Ministan Isra’ila, Netanyahu, ya ce harin wajibi ne don hana Iran mallakar makaman nukiliya. Hukumar IAEA ta tabbatar da harin kan cibiyar Natanz amma babu fitar da radiation.

Shugaban Amurka Trump ya ce bai shiga harin ba kuma ya gargaɗi Isra’ila kar ta hana tattaunawa da Iran. Yanzu ana fargabar rikicin zai rikide zuwa yaki a yankin Gabas ta Tsakiya.

cikkkaken bayani a Youtube anjima BASHTVHAUSA

Bash tv Hausa✍️




Related Post 

Ku kalli Bidiyon 👇 

Hhhh






Ku kalli Bidiyon 👇 






Post a Comment

Previous Post Next Post