DA DUM!DUM!NSA: Jarumi Abdul M. Shariff Zai Auri Jaruma Maryam Malika...



DA DUM!DUM!NSA: Jarumi Abdul M. Shariff Zai Auri Jaruma Maryam Malika

Ango Abdul wanda yaya ne ga mawaki Umar M. Shariff, yayin da ita kuma Amarya Maryam Malika kanwa ce ga tsohuwar jarumar finafinan Hausa, marigayiya Balaraba Mohammed, Rariya ta samu labarin auren na su ne daga makusancin Angon.

Za a daura auren ne a ranar 27 ga wannan wata (Yuni), 2025 a masallacin Zangon Daura dake Unguwar Kaji a jihar Kaduna.

Wanne Fata Zakuyi Masu?

Rariya ✍️




Related Post 

Ku kalli Bidiyon 👇 

Hhhh






Ku kalli Bidiyon 👇 






Post a Comment

Previous Post Next Post