A yau da asubahi ne aka samu wasu m@rasa Imani suka b@llema wannan bawan Allah shago suka kw@she masa Kan kekan dinkin Shi gaba daya...


Innalillahi Wa'inna ilaihir Raji'un:😭

A yau da asubahi ne aka samu wasu m@rasa Imani suka b@llema wannan bawan Allah shago suka kw@she masa Kan kekan dinkin Shi gaba daya,

Kowa yasan Alaska bashi dawani abokin cece kuce bashi dawani Abu Daya fimai wannan Sana'ar

Amma saboda r@shin Imani sun r@bashi da abin da yake Neman abin da yake Kulawa da iyalansa 

"Don Allah y'an Uwa ku tæimaka mashi"🙏

Allah ya mayar mai da Mafificin Alkhairi 🤲

Da bansa account number ba amma wasu sunyi min magana kan in toro masu da account Dan da zasu taimaka mishi 

Nayi magana da Yayana (Saidu Shehu) ya bani wanna account Dan 8036966004, SAIDU SHEHU, OPAY gamasu niyar taimakawa don Allah

Hassan So Salisu✍️



Ku kalli Bidiyon 👇 


Post a Comment

Previous Post Next Post