Maigirma Gwamnan Jihar Kano Engr Abba Kabir Yusuf ya biya tsofaffin kansololin jihar Kano sama da mutane dübu uku kud!nsu sama da naira b!l!yan 15...



ABIN FARIN CIKI

Maigirma Gwamnan Jihar Kano Engr Abba Kabir Yusuf ya biya tsofaffin kansololin jihar Kano sama da mutane dübu uku kud!nsu sama da naira b!l!yan 15 wanda tsohon Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Ganduje ya kasa biya a shekara 8 na mulkinsa,

Gaskiya Kanawa kunyi dacen Gwamna, Abba tazarce Insha Allah🤲

Datti Assalafiy ✍️ 




Ku kalli Bidiyon Labarina 🎦 👇 


Post a Comment

Previous Post Next Post