DA ƊUM!-ƊUM!: Jaruman Kannywood Sun Kaiwa Jagoran Mabiya Shi'a Ziyara Ta Musamman A Gidansa Da Yake Abuja,

DA ƊUM!-ƊUM!: Jaruman Kannywood Sun Kaiwa Jagoran Mabiya Shi'a Ziyara Ta Musamman A Gidansa Da Yake Abuja,

Wasu gungun jaruman finafinai Hausa na Kannywood sun ziyarci Jagoran Mabiya Shi'a Sheikh Ibraheem Zakzaky a ranar Laraba, a gidansa da ke birnin tarayya Abuja.

Sheikh El-zakzaky ya hore su da su zama jakadu na gari wajen isar da saƙo, da wayar da kan al'umma, ilimi da fadakarwa.

Me zaku ce?

Ku kalli Bidiyon Labarina 🎦 👇 

Post a Comment

Previous Post Next Post