Wata Mahajjaciya Daga Jihar Filato Ta Tsinci Dala Dubu Biyar (Kimanin Milyan Takwas) Na Wani Balarabe Ta Maida Masa,


ABIN A YABA: Wata Mahajjaciya Daga Jihar Filato Ta Tsinci Dala Dubu Biyar (Kimanin Milyan Takwas) Na Wani Balarabe Ta Maida Masa,

Bayan yabo da jinjina da matar mai suna Zainab Idris ta samu daga tawagar kula da mahajattan jihar Filato da 'yan uwan mai kudin, wadanda 'yan kasar Tajikistan ne daga yankin Asia ta tsakiya, 

sun kuma sha alwashin za su zo har Nijeriya su gina asibitoci da makarantu a jihar Filato saboda wannan gaskiya da matar ta nuna, kamar yadda "Rariya" ta samu labari daga daya daga cikin mukarraban Gwamnan Filato, Bashir Lawandi Datti, wanda yana cikin tawagar mahajjatan na jihar Filato.

Wace fata za ku yi mata?










Ku kalli Bidiyon 🎦👇





Post a Comment

Previous Post Next Post