Raśhida Ta Gamu Da Ajalinta Bayan Ta Hau Motar Wasu Guŕbatațťùñ Matasa (One Chance) Da Nufin Zata Je Suleja Daga Yankin Gurara...



INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN😭

 Raśhida Ta Gamu Da Ajalinta Bayan Ta Hau Motar Wasu Guŕbatațťùñ Matasa (One Chance) Da Nufin Za Ta Je Suleja Daga Yankin Gurara, Inda Bayan Sun Kwace Mata Waya Da Kudi, Suka Ďaďdaba Mata Wùķa Daga Bisani Suka Jefar Da Ita A Yankin Apo Dake Abuja

Kafin rasuwarta, Rashida Musa Izom ita ce kwamandar fareti na mata 'yan agajin JNI reshen karamar hukumar Gurara dake jihar Neja.

Allah Ya jikanta da Rahama 🤲 



Related Post

LABARINA Season 11 Episode 13










👇👇


Post a Comment

Previous Post Next Post