Innalillahi Wa'inna ilaihi Raji'un 😭
An gudanar da Jana'izar Attajirin nan kuma Mashahurin ɗan Kasuwar nan da ke Zariya, Alhaji Bala Mai Kusa Albabello,
wanda ke da mallakin Rukunin Kamfanonin Albabello da ke Zariya da wasu Sassan kasar nan.
An yi jana'izar yau Talata a garin Zaria, dubban mutane ne suka halarci jana'izar.
Allah ya jikansa da Rahama 🤲
Related Post
LABARINA Season 11 Episode 13
👇👇





