Talakawa sun ɓarke da murna bayan Dan Bello ya samar masu da ruwan sha a ƙauyen 'Yar Lema da ke hanyar Daura jihar Katsina.



ABIN A YABA: Talakawa sun ɓarke da murna bayan Dan Bello ya samar masu da ruwan sha a ƙauyen 'Yar Lema da ke hanyar Daura jihar Katsina.

Rahotanni sun ce sukan kwashe tafiyar awa ɗaya kafin su samu ruwan da za suyi amfanin da shi.

Yanzu cikin ikon Allah Dan Bello ya kashe kimanin Naira miliyan huɗu wajen samar masu da ruwan sha.

Wane fata za ku yi masa?





Related Post

LABARINA Season 11 Episode 13










👇👇


Post a Comment

Previous Post Next Post