Jaruma Maryam Malika ta roƙi køtu da ta tabbatar da Säkin da Mijinta ya yi Mata...


Yàdda Jaruma Maryam Malika ta roƙi køtu da ta tabbatar da Säkin da Mijinta ya yi Mata,

Wata jarumar masana'antar fina-finai ta Kannywood, Maryam Muhammad, wacce aka fi sani da (Maryam Malika), ta roƙi wata kotun shari’a da ke zamanta a Magajin Gari, Kaduna da ta tabbatar da sakin Auren da tsohon mijinta, Umar ya yi mata.👌

Ku Kalli Cikakken Bidiyon 🎦 👇 







Related Post

LABARINA Season 11 Episode 13










👇👇


Post a Comment

Previous Post Next Post