"Da a ringa ware Biliyøyin küɗi na rabon abincin Azumi, gara a karyar da farashin Abinci yadda kowa zai iya siya da sauƙi"...
byArewa Happy-
0
Sanarwa 📢 "Da a ringa ware Biliyøyin küɗi na rabon abincin Azumi, gara a karyar da farashin Abinci yadda kowa zai iya siya da sauƙi". - Cewar Yar Gwargwarmaya Zainab Nasir Ahmad.