Ambaliyar Ruwa: Yadda Gwamna Zulum yake rabawa mutane abinci.
Har yanzu ruwan bai janye ba kuma mutane na ci gaba da neman mafaka a sansanonin 'yan gudun hijira.
Allah ya kara kawo masu tallafi 🤲
Ku Kalli Cikakken Bidiyon 🎦 👇
ABIN TAUSAYI: Mutanen Da Ambaliyar Ruwa Ta Shafa A Maiduguri, Sun Isa Sansanin Gudun Hijira Na Bakasi IDP, Domin Neman Taimakon Gwamnati, Hukumomi, Kungiyoyi Da Kuma Wadanda Allah Ya Baiwa Ikon Taimaka Musu.
Allah ya kawo masu mafita 🤲
Daga Hon Saleh Shehu Hadejia