Ku Kalli Cikakken Bidiyon 🎦 👇
ABIN TAUSAYI: Mutanen Da Ambaliyar Ruwa Ta Shafa A Maiduguri, Sun Isa Sansanin Gudun Hijira Na Bakasi IDP, Domin Neman Taimakon Gwamnati, Hukumomi, Kungiyoyi Da Kuma Wadanda Allah Ya Baiwa Ikon Taimaka Musu.
Allah ya kawo masu mafita 🤲
Daga Hon Saleh Shehu Hadejia