Martani: Rarara ya musanta zargin da mutane sukayi masa a kan wakar da yayiwa "TINUBU", wanda a cikin ta ake cewa "Daram" a madadin "Kyaram" duk da cewa akwai inda yace "Daram" din amma mafi yawan mutane Basu Fahimta ba...
(Kyaram tana nufin kauce... Ma'ana Talauce Kauce kuma Yinwa kauce...👌)
Zaku iya kara Sauraran Wakar Don Tabbatar da Hakan🎧👇
Aisha 🎧👇
Mutumin Bazan 🎧 👇
Wanne Fata Zakuyi Masa 🤲 ⁉️
RELATED POST 👇
Dan Bello Next Level 2 🎦👇
Allah yasa Mudace 🤲 Al'barkacin Annabi Muhammad SAW 💓 🕋
