An gudanar da sallar jana'izar Sarkin Gobir, Alhaji Isa Bawa ba tare da gawarsa ba bayan da 'yan bindigar da suka yi garkuwa da shi suka ƙi bayar da gawar tasa...



An gudanar da sallar jana'izar Sarkin Gobir, Alhaji Isa Bawa ba tare da gawarsa ba bayan da 'yan bindigar da suka yi garkuwa da shi suka ƙi bayar da gawar tasa.

Ɗaruruwan mutane ne suka halarci sallar wadda aka yi a garin Sabon Birni da ke jihar Sokoto da safiyar yau Alhamis

Musulunci Ya Yarda Ayiwa Mamacin da aka rasa gawarsa Sallar Jana'iza. ALLAH Ya Jikan Sarkin Gobir.






RELATED POST 👇 

Dan Bello Next Level 2 🎦👇 





Allah yasa Mudace 🤲 Al'barkacin Annabi Muhammad SAW 💓 🕋 

Post a Comment

Previous Post Next Post