Innalillahi: Bayan Cikar Wa'adi, Ƴan Bindiga Sun Kashe "Sarkin Gobir" Kamar Yadda Suka yi Alƙawari
Da yammacin yau Laraba labarin Rasuwar Sarkin Gobir yake shigo mana wanda Ƴan bindiga suka kamashi suka kuma sa kudin fansa mai tarin yawan da baza a iya biya ba inda daga karshe suka yi alƙawarin kashe shi matuƙar ba'a biya kuɗin da suka zayyana ba.
Labarin da yake shigo mana shine daga ƙarshe dai sun kashe shi bayan sun nemi kuɗin fansar ba'a kai musu ba
Muna roƙon Allah ya gafarta mishi tare da dukkan mamatan mu ya kawo mana ƙarshen wannan musibar.
Zinariya ✍️
Ku Kalli Cikakken Bidiyon 🎦 👇
Allah Yaji kansa da Rahama 🤲 Al'barkacin Annabi Muhammad SAW 💓 🕋
Amen 🤲
RELATED POST 👇
Dan Bello Next Level 2 🎦👇
Allah yasa Mudace 🤲 Al'barkacin Annabi Muhammad SAW 💓 🕋





