Bello Galadanci da aka fi sani da Dan Bello an haife shi a State College, Pennsylvania a ranar 12 ga watan Disamba, 1987, Tsohon dan Jarida ne kuma mai sana’ar fim ne, mawallafin littattafai, kuma mai sana’ar yada labarai a Social Media.
Yana da digiri daga Jami’ar Penn State a Bio-engineering kuma ya samu digiri daga Jami’ar Comparative Education.
Galadanci ya sami suna a matsayin mai shigar da fim kamar A Dark Place kuma shine mai bayar da abubuwan da suka shafi Hausa a kan manhajar TikTok.
Wanne Fata Zakuyi Masu 🤲 ⁉️
Ku Kalli Cikakken Bidiyon 🎦 👇
Allah yasa Mudace 🤲 Al'barkacin Annabi Muhammad SAW 💓 🕋









