HOTON MU NA YAU: Idan za ka bayar da sadaka, irin waɗannan bayin Allahn ne suka fi cancanta. Ga rashi ga shekaru amma zuciyar bata mutu a bara ba, har yanzu neman na kai ake.
Allah ya kara rayuwa Albarka 🤲
#~~~••••√√√√~~~~~#