A Ranar Lahadi da ta gabata ne Al'ummar mutum biyu dake Jihar Taraba, suka fito roƙon ruwa ganin an shafe kwanaki 43 babu ruwa duba da yadda amfanin gona ke mutuwa hakan yasa al'ummar suka hada kansu domin don komawa ga Allah.
Jama'a muna bukatar Addu'arku 🤲 Allah yakawo ruwan sama mai Albarka.
Daga Huzaifa Nasir Doma
Further More 👇
SHAWARA GA MANOMA
Idan ana tsaka da rashin ruwa irin wannan, manomi kar yayi abu uku:
1. Kada ya nome ciyawar gonarsa
2. Kada ya saka taki
3. Kada ya yi feshi a gonarsa
Ya bar gonar a yadda take ya cigaba da istigfari domin samun ruwa.
KU TURA DOMIN ƳAN UWANKU SU AMFANA
#share