DA ƊUMI-ƊUMI: Jirgin ruwa ya kife da 'yan bindiga samada (200) agarin Sabon gida dake jihar Sokoto. Rahoton da yake shigo mana yaa tabbatar da cewa ana kyautata zaton duk sun halaka.
Allah yayi mana maganin Su🤲
#~~~••••√√√√~~~~~#