YADDA RARARA YA RABA NA!RA M!L!YAN H@MS!N!
5O,000,000 DA KAYAN ABINCHI GA MUTANE 1O,000 A MAHAIFARSA GARIN KAHUTU.
Mai Girma Shugaban Kasar Mawaka Alhaji Dauda Kahutu Rarara Ya Raba Buhun Hunan Shinkafa Ga Mutane Dubu Goma 1O,000 Domin Suyi Bikin Babbar Sallah Cikin Farin Ciki. Sannna Ya Ware Naira Miliyan Hamsin 5O,000,000 Inda Ya Bawa Kowannen Su Naira Dubu Biyar - Biyar 5,0O0 Ga Mutane Dubu Goma 1O,000 Domin Suyi Chefanen Sallah.
Anyi Taron Bada Tallafin Nan Ne Yau a Garin Kahutu Dake Jahar Katsina.