Sakamakon saka kasar "Chadi" cikin ƙasashe 12 da Shugaban Amurka Donald Trump ya hana shiga ƙasarsa, shi ma Shugaban Chadi Mahamat Idris Deby Itno ya sanar da ɗaukar matakin hana ƴan Amurka bizar shiga Chadi daga yanzu...



Da Dum!-Dum!: Sakamakon saka kasar "Chadi" cikin ƙasashe 12 da Shugaban Amurka Donald Trump ya hana shiga ƙasarsa, shi ma Shugaban Chadi Mahamat Idris Deby Itno ya sanar da ɗaukar matakin hana ƴan Amurka bizar shiga Chadi daga yanzu.👌

"Sai dai babu Nigeria a cikin jerin kasashen..."😎

Me zaku ce?





Post a Comment

Previous Post Next Post