Yadda Jarumi Lilin Baba da matarsa Ummi Rahab suka je har asibiti suka duba "Adam A. Zango," Wanda an dade ba'a gansu tare ba...



Sakon Godiya Daga Jarumi Adam A. Zango:

 "Nagode muku dumbin al'umma da kuke nuna min karamci, kauna da damuwa ta hanyar Zuwa, Sako, Kiran waya etc. Alhamdulillah! Ina ganin addu'o'inku Hakika don Ni'imar da Allah yake Kara min ta lpy. Allah yasa kowa ya koma gidansa lafiya, Amin"

Ku kalli Bidiyon 👇 







Ku kalli Bidiyon 👇 





Post a Comment

Previous Post Next Post