Gwarzon matashin Lauya mai gwagwarmayar kare hakkin talakawan Arewa Barr Abba Hikima da tallafin Gwarzo Jarumi Dr Bello Galadanci wanda aka fi sani da Dan Bello sun kai karan azz@lumar matan nan...

 




ALHERIN ALLAH YA KAI GAREKU JARUMAI

Gwarzon matashin Lauya mai gwagwarmayar kare hakkin talakawan Arewa Barr Abba Hikima da tallafin Gwarzo Jarumi Dr Bello Galadanci wanda aka fi sani da Dan Bello sun kai karan azz@lumar matan nan mai tsæfi da yaran mutane Fauziyya zuwa ga Kwamishinan 'yan sanda na jihar Sokoto

A yau Maigirma Kwamishinan 'yan sandan Sokoto ya karbi takardan korafin, kuma ya umarci sashin shari'ah na rundinar 'yan sandan Sokoto su gudanar da bincike

Fauziyya zata fuskanci tuhuma akan zargin yaudara da yin g@rkuwa da 'yar mutane, cin zar@fi, az@btarwa da yin tsæfi

A wani bincike da na gudanar akan wannan azzælumar mata, a gidanta dake Abuja wanda mijinta ya saya mata, tana da wani daki a gidan da take kira dakin duhu, a cikin dakin take yin tsæfi da yaran mutane tana cire naman j!k!nsu tare da bok@yenta

Jama'a ku tæimaka wa su Barr Abba Hikima da Dan Bello da addu'ah, sun daura damara domin tunkarar yak! da wannan azz@lumar mata, ba abinda zamu saka musu dashi sai addu'ah 

Muna rokin Allah Ya taimakesu, Ya tabbatar musu da nasara a k@nta🤲

Datti Assalafiy ✍️

Related Post 


Ku kalli Bidiyon 👇 





Related Post 



Sakon Godiya Daga Jarumi Adam A. Zango:

 "Nagode muku dumbin al'umma da kuke nuna min karamci, kauna da damuwa ta hanyar Zuwa, Sako, Kiran waya etc. Alhamdulillah! Ina ganin addu'o'inku Hakika don Ni'imar da Allah yake Kara min ta lpy. Allah yasa kowa ya koma gidansa lafiya, Amin"

Ku kalli Bidiyon 👇 

Hhhh






Ku kalli Bidiyon 👇 





Post a Comment

Previous Post Next Post