Yadda Dubban |raniyawa suka gudanar da gangami ranar Talata domin yin murna game da nasarar da suka samu a kan Isra'ila a yaƙ!n da suka kwashe kwana 12 suna gwazawa.
|ran ta riƙa h@rba makamai masu l!nzami cikin Isr@'ila a wani mataki na ramuwar gæyya inda ta yi wa ƙasar babbar ɓarna bayan Isr@'ila ta ƙaddamar da hare-hare a |ran.




