Duk masu shirin shiga aikin soja su dan dak@ta tukun...


Ku kalli Bidiyon 👇 


Innalillahi 😭 

Duk masu shirin shiga aikin soja su dan dak@ta tukun.

Yanzu haka zamu cigaba da zura ido Ana diɓar mamu sojoji ana kaiwa wasu ramammun yan !ska suna k@shewa da sunan su yan ta'æddane

Nifa Dan Haka Nake Fada Bazan Iya Aikin Soja ba Indai Kaga Nayi Aikin Soja To saidai nafito a Chief Of Army Staff, Nadinga Bada Umarni Daga Gida.🥴

Haka kuma bana barin É—ana ya shiga aikin 70k a wata, ga wajen kwana mara daÉ—i ga wul@kanci, ga h@na zumunci. 

Duk yaron da na haifa yace zai shiga Soja sai na c! ub@nshi. Tun yarana na ƙanana zan zare masu sha'awar wannan aiki. An daɗe ƙasar ba ta r!kice ba dan ub@nmu.

Yakamata mu ci ub@n ýaýanmu idan suka nuna k!shinsu na zama Soja nan gaba. Kawai abar ƙasar a haka.

Jama'a mu cigaba da ts!nuwa kawai.😠

Me zaku ce?

Pho Abba Yusuf✍️










Post a Comment

Previous Post Next Post