Innalillahi Wa'inna iIlaihin rajiun:
Yadda Jirgin saman Indiya ya yi h@tsari ɗauke da mutum 242
Jirgin saman kamfanin sufurin Air India ɗauke da fasinjoji 242 ya yi h@tsari jim kaɗan bayan tashi a birnin Ahmedabad da ke yammacin Indiya.
Baƙin hayaƙi ya turnuƙe yankin a lokacin da lamarin ya faru.
Akwai Indiyawa 169 a jirgin da ƴan Birtaniya 53, da ɗan ƙasar Canada ɗaya sai kuma ƴan ƙasar Portugal guda bakwai 7, kamar yadda kamfanin sufurin ya bayyana.
Allah ya jiƙan musulmi.🤲
June 12,2025
Subhanallahi Allah ya kyawta gaba
ReplyDelete