Bar@yì Sùn Fasa Ofishin Man Sagir Da Sheik Guruntum Yake Yawan Ambato A Wa'zinsa, Inda Suka Kw@shi Kwamfutoci Da Sauran Kayan Rakodin...


SUBHANALLAH: Bar@yì Sùn Fasa Ofishin Man Sagir Da Sheik Guruntum Yake Yawan Ambato A Wa'zinsa, Inda Suka Kw@shi Kwamfutoci Da Sauran Kayan Rakodin,

"Ina roƙon Addu'a a wajenku 'yan uwa musamman waɗanda suke wajen Arfa da wadanda suka yi Azumin Arfa, Allah ya tona asirin waɗanda suka yi mana sàtar Computers da kayan "recording", kamar yadda Man Sagir ya bayyana.

Allah Ya mayar sa da alkairi.🤲




Related Post 


Post a Comment

Previous Post Next Post