ABUN A YABA: Wata matashiya ƴar Jihar Yobe mai suna Bilkisu Suleiman Fema (Zinariyar Arewa) ta raba wa alhazai mata ƴan Jihar Yobe Riyal hamsin-hamsin wasu Riyal ɗari biyu - biyu a ƙasar Saudiyya,
a matsayin goron Sallah domin su samu ƙarin kuɗin guzuri duba da cewa duk inda matafiya yake yana buƙatar tallafi.











