Ku kalli Bidiyon 👇
HASBUNALLAHU WA NI'IMAL WAKILðŸ˜
Zuwa yanzu mutum dari da sha biyar (115) sun mutu a garin Mokwa jihar Niger sakamakon ambaliyar ruwa
Wadannan ahalin gida guda da muke gani a hoto duk sun mutu a ambaliyar ruwan, gidaje ba adadi sun ruguje, dukiya kam ba'a maganarta
Mutanen Mokwa muna tare daku a cikin wannan jarrabawa da ta afka muku daga Allah Madaukakin Sarki
Muna rokon Allah Ya karbi shahadar 'yan uwan mu Musulmai da suka mutu, Allah Ya hada fuskokinmu da nasu a cikin Aljannah Madaukakiya🤲
@Datti Assalafiy ✍️