Wasu daga cikin fuskokin ƴan jihar Kano da suka r@su a hats@r!n mota bayan dawowa daga jihar Ogun...



Innalillahi Wa'inna ilaihi Raji'un 😭 

Wasu daga cikin fuskokin ƴan jihar Kano da suka r@su a hats@r!n mota bayan dawowa daga jihar Ogun.

Za a yi jana'izarsu da misalin karfe 6 na yamma a Ƙofar Kudu Gidan Sarki.

Allah ya gafarta musu🤲








Ku kalli Bidiyon 🎦👇





Post a Comment

Previous Post Next Post