Sojoj!n Najer!ya sun Gærgaɗi yan Nigeria masu fatan juy!n mülk! a kasar Sabida da tsadar rayuwa, A faɗawa Yan Nigeria Lokacin ju*y!n mulk! ya wuce a Nijer!ya Sai dai Kuyi Hakuri, Cewar Shugaban Sojojin Niger!a...




DA DUMI DUMI: Sojojin Najeriya sun Gargaɗi yan Nigeria masu fatan ju*yin mulki a kasar Sabida da tsadar rayuwa, A faɗawa Yan Nigeria Lokacin ju*yin mulki ya wuce a Nijeriya Sai dai Kuyi Hakuri, Cewar Shugaban Sojojin Nigeria 

Shugaban Sojojin Nigeria ya ce bazsuyi yin ju"yin mulki a Nijeriya ba Sabida kuncin Rayuwa da Al'umma Suke Ciki.

Shugaban Sojojin Nigeria ya faɗi hakan ne a wani martani kan damuwar Wasu Daga Cikin Yan Nigeria da Suke Son ayi ju*yin mulki da ta taso a Afirka da ta haɗa da hamɓ@re Gwamnatin Ivory Coast.

Me Zaku ce?






Post a Comment

Previous Post Next Post