Rahotaani Na Cewa Auran F!tacc!yar Jarumar Kannywood Kuma Tsohuwar Matar Jarumi Sani Musa Danja Ya Sæke Mūtüwa A Karo Na B!yu.
"Na Yi Aure A Kwanakin Baya, Inda Ya Biya Ni Sadakin Naira Milyan Ɗaya, Ina Ganin Sa Dattijo, Mai Hankali, Bayan An Daura Auren Da Safe Ya Kira Ni Ya Ce An Maida Shi Legas, Aka Yi Tattaki Har Legas, Aka Gaya Masa Na Shiga Damuwa, Maganar Da Ta Fito Bakinsa, Cewa Ya Yi Shi Wallahi Ya Manta, Har Ya Sake Ni Ban Kara Sa Shi Idona Ba", Cewar Jarumar Finafinan Hausa, Mansurah Isah
Wane fata zaku yi mata?
Dokin Karfe TV
Ku Kalli Cikakken Bidiyon 🎦 👇
Related Post
LABARINA Season 11 Episode 10
👇👇





