Innalillahi Wa'inna ilaihi Raji'un 😭
MŪGÜ BAI DA KAMA: Yàdda Wannan Matashi Ya Käshé Budurwar Da Suka Haɗu A Fâcebook 🙆
Jami'an tsaro sun yi nasarar käma "Abdulrahman Mohd Bello", wanda ya käshe Hafsat Lawal, ɗalubar makarantar Kwaleji dake Jihar Kwara.😥
Abdulrahman dai ya kira ta ne a waya yayin da take gidan 'yan uwansu domin halartar raɗin suna inda ta wuce wajen shi kai tsaye.
Duba da bata dawo gida ba, nan take iyayen ta suka sanar da hukumar 'yan sanda inda aka fara gudanar da binciken gano inda take.
Daga bisani jami'an tsaro suka gane inda wayar ta take wato a gidan Abdurrahman.
Bayan ya shiga hannu, nan take ya tabbatar da cewa káshe ta yayi inda ya saka gunduwa-gunduwar naman ta a cikin tukunya.
A yayin binciken, jami'an tsaro sun gano kayan aikin da ya yi amfani da su wajen káshe ta da raba sássán jikin ta.🥹
Allah ya jikanta da Rahama, in tamu tazo Allah yasa mu cika da Imani.🤲







