INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN:😭
An Daura Aurenta A Satin Da Ya Gabata, Yau Da Safe Kuma Ta Räsu A Jihar Borno,
A ranar Asabar mai zuwa ne kuma aka shirya yin walimar tarewarta a gidan miji.🥹
Allah Ya jikan Fatima Ibrahim Vurha (Husna) da Rahama, in tamu tazo Allah yasa mu cika da Imani.🤲
ALLAH ya jikanta da Rahama 🤲
Related Post
LABARINA Season 11 Episode 13
👇👇





