INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN:😭
Dan Jarida Isah Abubakar Karai Ya Räsu Bayan Ya Yanke Jiki Ya Fadi A Safiyar Yau Talata,😥
An wayi gari da shi cikin koshin lafiya. Kafin rasuwarsa ma'aikaci ne a gidan Rediyon MBS dake garin Keffi a jihar Nasarawa.
Allah Ya gafarta masa, in tamu tazo Allah yasa mu cika da Imani.🤲
Related Post
LABARINA Season 11 Episode 13
👇👇





