Allah Ya Nufa Ba Zasu Mütū A Hannun y'an Bînd!ga Ba...



Innalillahi Wa'inna ilaihi Raji'un 😭 

Allah Ya Nufa Ba Zasu Mütū A Hannun y'an Bînd!ga Ba...😢

Watansu (7) A Hannun y'an B!ndigä Har An Cire Rai Da Su Anzata Sun Mütū Ƙwatsam Yau Sai Ga Su Allah ya Bayyana su,

Tsabar Ukuba Da Rashin Wanka Da Rashin Abinci Mai Ƙyau Shine Yasa Suka Koma Yadda Suke A Halin Yanzu, Allah Ya kiyaye Gaba

Allah Ya Kare Mu Da Shärr!n Azzälumä! Ya Kawo Mana Ƙarshen Wannan Tå'addänc! Da Ake Mana.🤲

Ku Kalli Cikakken Bidiyon 🎦 👇 








Related Post

LABARINA Season 11 Episode 13










👇👇


Post a Comment

Previous Post Next Post