Wällähi Mutuwar Aure Bälà'ì Ne Ga Mata, Ko Da A Ce Mijìnki Dukanki Yake Gwamma Kiyi Hakuri Ki Zauña, Inji Mansura Isah
Tsohuwar jarumar Kannywood, Mansurah Isah, wadda tsohuwar matar Sani Musa Danja ce, ta bayyana hakan cikin wani bidiyo da ta wallafa.
A cikin bidiyon ta bayyana yadda mata ke shiga mawuyacin hali bayan mutuwar aurensu.
Ta shawarci mata da su kasance masu haƙuri a gidajensu na aure tare da gujewa duk wani abu da ka iya kawo musu ɓaraka da mazajensu.
Ta yi gargaɗin cewa babu komai a rayuwar zawarci sai tarin baƙin ciki da da-na-sani.
Me zaku ce 👌
Ku Kalli Cikakken Bidiyon 🎦 👇
Related Post
LABARINA Season 11 Episode 10
👇👇





