Allah Ya Yi Wa Jami'ar 'Ƴar Sandan Da Ta Musulunta A Satikan Da Suka Gabata Räsüwa...

 

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI UN:😭
Allah Ya Yi Wa Jami'ar 'Ƴar Sandan Da Ta Musulunta A Satikan Da Suka Gabata Räsüwa.😥

Sunanta "Naomi Isah" babbar jami'ar Hukumar Ƴan Sandan Najeriya. A watannin baya ta karɓi Addinin Musulunci kamar yadda abokan aikinta su ka bayyana, cikin ikon Allah ta koma ga mahaliccinta jiya.🥹

Allah ya jiƙanta ya gafarta mata, ya saka mata da gidan Aljannar Fiddausi, in tamu tazo Allah yasa mu cika da Imani.🤲







Related Post

LABARINA Season 11 Episode 10









👇👇


Post a Comment

Previous Post Next Post