Yàdda Na zama tabbataciyar ma'aikaciya a gidan radiyon al'umma wato Human Rights Radio ina godiya ga Allah madaukakin sarki da irin nasarorinda ya kaddareni da samu a rayuwata,
Da wadanda suka kasance masu mara min baya da kuma guiding dina a kowane irin al'amari,
Allah ya bamu ikon rike gaskiya da Amana aduk inda muka tsinci kanmu Amin.🤲