Innalillahiš YĆ dda Amaryar Ta Bace Ana Saura Sati Daya Bikinta A Jigawa,
Ana Cigiyar Wannan Matashiya Mai Suna Mami, Wadda Take A Garin Hadejia A Jihar Jigawa, An Aiketa Siyan Doya Da Safe Kuma Har Yanzu Ba Ta Dawo Ba.š„¹
Ga Shi Kuma Aurenta Za A Yi A Cikin Wannan Satin.
Idan Allah Ya Sa An Ganta Za Ku Iya Kiran Wadannan Lambobi Domin Karin Bayani:
0.7.065257261
0.9.131617394
Allah Ya Bayyanata Cikin Aminci!š¤²
"Don Allah kuyi shĆ rĆ©" š