INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN:
Su Hudu Ne 'Yan Gida Daya Da Aka Sàçe Su, Kuma Ake Neman Naira Milyan 300 Kudin Fansar Su.😭
Ga labarin da mahaifiyarsu ta sanar abin tausayi;
Innalillahiwainnailaihirajuun 300million
Allah ga yarana a hannunka Allah kai ka jarabce mu Allah ka bamu mafita, Allah ka kare su da kariyar ka al’ummar musulmi ku tallafa min yarana su fito 😭
Safa 😭
Amina 😭
Nasreen 😭
Hammad 2years 😭 kuma baida lafiya yana fama da mura da zazzaɓi sosai
Safa tana waya tana kuka wai suna jin yunwa ba ruwa 😭tace dady ya twins sunji sauqi tanacan hankalinta na kan kannenta Allah Allah Allah Allah da kai kaɗai na dogara
0108139485
Aisha Kabir gtb
Ya hayyyyu ya qayyum