Wata jami’ar NYSC da ta ziyarci makarantar domin karbar takardun ta wasu malaman makarantar sun yi mata dúkan tsïya saboda “ba ta gaishe su da kyau ba.”...



DA DUMI-DUMI: Wani Lamari mai ban tsoro ya faru a makarantar  sakandare ta Government da ke Kulende, Ilorin, jihar Kwara. 

Wata jami’ar NYSC da ta ziyarci makarantar domin karbar takardun ta wasu malaman makarantar sun yi mata dúkan tsïya saboda “ba ta gaishe su da kyau ba.”👌

Me zaku ce 👌⁉️


k



Post a Comment

Previous Post Next Post