Cigiya-Cigiya: Assalamu Alaikum, Yan uwa wannan baiwar Allah Mai suna Maimuna Garba an tsinceta ne kafin a shiga garin tazame, tace Babanta ya rasu.🥹 Tace ita yar kwatangora ce Mai garaya jahar Niger.
Sunan mijinta yakubu . Sunan yay'anshi Haruna Mai Almajirai. Sunan Mahaifiyar ta Ba'u. Tana fama da Rashin Lafiya.👌 Don Allah kuyi Repost,🙏 Har Allah yasa a ganeta.🤲

