Abun Mamaki:🫢 Akwai Wani Kauye A Kano Ana Ce Masa Gidan Diraman A Kwanar Dangora, Dukkan Mazan Kauyen Fararen Kaya Suke Sawa Koda Jariri Ne, Matansu Kuma Zani Biyu Suke Daurawa,👌
Sannan A Garin Ba A Šà ĺĺà ĥ, Amma Akwai Mąšà ĺĺªci Guda Dà ýà , Sannan Kùma Kowa Idan Ka Taba Shi A Garin Ya Iya Karatun Ķur'ani, Wasun Suma Sun Haddace Kúr'âɲi, Har Da Yara, Àmma Ba Ša Sà ĺĺà h, Cewar Khadija Mai Numfashi
Ina Kanawa, ko kun san su?
@Dokin_Karfe_TV✍️




